Mata da dama a Afirka suna amfani da shayin ganyayyaki don samun sauƙi wurin haihuwa. Amma ko da gaske yin hakan yana da amfani?